SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda02/14/2022February 14, 2022A cikin rahotannin da shirin ke dauke da shi, za a ji cewa akwai yiwuwar rufe wuraren kiwon kaji a Najeriya saboda yadda masara da waken soya da ake hada abincin kaji suka yi tashin gwaron zabi duk da albarkan noma da aka samu.https://p.dw.com/p/46yKoTalla