A cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Bazoum na Nijar ya shirya ziyarar jihar Diffa don duba yadda za a fara mayar da 'yan gudun hijira gidajensu. A Najeriya farashin tumatiri ya yi tashin gwauron zabi a Legas. Jamus na fuskantar matsalar sha da fataucin miyagun kwayoyi duk da tsauraran dokoki. Akwai rahoton Himma dai Matasa da Afirka a Jaridun Jamus.