A cikin shirin bayan kun saurari labaran duniya muna nan tafe da shirin sharhunan bayan labarai wada ke dauke da jerin rahotanni da dama a Najeriya Nijar Ghana da ma duba muhimman batutuwan da suka mamaye jaridun Jamus kan nahiyarmu ta Afirka a sharhinsu na wannan makon da kuma rahotonmu na musamman na Himma dai Matasa.