SiyasaShirin safe na DW na ran 25.02.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari02/25/2017February 25, 2017A cikin shirin za a ji cewa ministan tsaron kasar Faransa ya nuna kwarin gwiwansa kan samun zaman lafiya a arewacin kasar Mali, bayan da aka soma sintiri na hadin gwiwa tsakanin sojojin gwamnati da tsaffin 'yan tawaye.https://p.dw.com/p/2YEwPTalla