1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 23.09.2017

Yusuf Bala Nayaya
September 23, 2017

A cikin za a ji a daren ranar Juma'a Shugaba Donald Trump na Amirka ya kira Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta wayar tarho in da ya yi mata fatan alkhairi gabanin zaben gama gari da za a yi a karshen wannan mako.

https://p.dw.com/p/2kZAr