SiyasaShirin safe na DW 20.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya02/20/2018February 20, 2018A cikin shirin za a ji Boko Haram ta kai farmaki wata makaranta a jihar Yobe Arewa maso Gabashin Najeriya. A Amirka ma dalibai a jihar Florida sun shirya gangamin adawa da mallakar bindigogi barkatai.https://p.dw.com/p/2sxqBTalla