SiyasaShirin safe na DW 02.03.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya03/02/2018March 2, 2018A cikin shirin za a ji tubabben shugaban yankin Kataloniya ya ajiye shirin neman mulki a yankin. A Jamhuriyar Nijar an bude baje kolin kayan amfanin gona me burin daga martabar kamfanonin manoma na cikin gida.https://p.dw.com/p/2tYtnTalla