SiyasaShirin Safe na 14:03:2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba03/14/2018March 14, 2018A cikin shirin za a ji cewa, ma'aikatar tsaron kasar Nijar, ta ce wasu jami'an 'yan sanda uku sun mutu a sanadiyar wani hari da mayakan jihadi suka kai a ofishin su da ke a garin Goube mai tazarar kilomita arba'in daga Yamai babban birnin kasar.https://p.dw.com/p/2uHXZTalla