SiyasaSaurari shirin safe: 29.09.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar09/29/2019September 29, 2019Al'ummar kasar Austriya sun fara kada kuri'unsu a zaben 'yan majalisar wakilai da ake ganin cewar, jam'iyyar masu ra'ayin mazan jiya a karkashin jagorancin Sebastian Kurz mai shekaru 33 da haihuwa, za ta samu gagarumar nasara https://p.dw.com/p/3QQt8Talla