SiyasaShirin Safe 25.09.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi09/25/2020September 25, 2020A cikin shirin za ku ji cewar mahukunta a Najeriya sun kadamar da wata sabuwar manhaja da za ta taimaka wajen kai rahotani da shawo kan matsalar cin zarafin mata a kasar biyo bayan samun karuwar da ake yi na yi wa mata fyade.https://p.dw.com/p/3iz2jTalla