A cikin shirin za a ji cewa Wata kotu a birnin San Francisco na kasar Amirka, ta umarci babban kamfanin nan na Monsanto, da ke sarrafa sinadiran da ake amfani da su a cikin gonaki da ya biya wani manomi dan kasar ta Amirka Dewayne Johnson diyya ta kudi dalla miliyan 289.