SiyasaShirin Safe 10.07. 2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi07/10/2020July 10, 2020A cikin shirin za ku ji a jamhuriyar Nijar a yammacin jiya ne a birnin Yamai, aka kammala wani zaman taron karin ilimi ga jami'an yada labarai, domin inganta aikinsu dama kaucewa barazanar wasu dokoki da hukumomin kasa suke ta kafawa. https://p.dw.com/p/3f55eTalla