Cikin shirin za a ji cewa kungiyar Tarayyar Turai ta gargadi Birtaniya da cewa tana iya fuskantar wasu tsauraran matakan dakatar da harkokin cinikayyarta da kasashe mambobin kungiyar. A Najeriya kuwa mata ne ke ci gaba da yi wa maza zarra a harkar ta'ammuli da miyagun kwayoyi.