1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 03.01.2018

January 3, 2018

Cikin shirin za a ji hukumar kula da kididdigar jama'a a Najeriya, ta ce adadin mutanen da ba su da muhalli ko kuma wadanda suka rasa muhallin a kasar na karuwa. Wani binciken da hukumar ta gudanar ne dai ya nunar da hakan.

https://p.dw.com/p/2qFtS