SiyasaAfirkaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaZaharaddeen Umar11/27/2021November 27, 2021A cikin shirin za ku ji cewa sabon nau'in corona na Omicron ya bulla a Jamus bayan da ya fara fitowa a Afirka ta Kudu. Akwai shirin Ciniki da Masana'antu da Amsoshin Takardunku da Ku Shiga Kulob da Wasikun Masu Sauraro.https://p.dw.com/p/43ZSGTalla