SiyasaShirin rana na DW na 24.02.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane02/25/2017February 25, 2017A cikin shirin za a ji cewar jwasu matasa a Najeriya sun soma mayar da martani a matsayin ramuwar gayya kan wasu kamfanonin kasar Afrika ta Kudu sakamakon hare-haren nuna kyama da 'yan Najeriya ke fuskanta a wannan kasa. https://p.dw.com/p/2YEBzTalla