A cikin shirin za ku ji cewar bayan ambato sunayen manyan jami’an gwamnatin Najeriya da laifin karkatar da kudaden haraji da masu kwarmato bayanai na Paradise Papers suka yi, kungiyar kare hakin jama’a ta Amnesty International ta yi kiran lallai a gudanar da bincike