SiyasaShirin rana na DW na 05.10.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari10/05/2018October 5, 2018A cikin shirin za a ji cewa, wata kotu a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar ta wanke 'yan kungiyoyin fararan hullan nan guda uku da ke tsare tsawon watanni shida inda ta ce basu aikata laifin da aka zarge su da shi ba.https://p.dw.com/p/363NITalla