SiyasaShirin rana na DW 12.02.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya02/12/2018February 12, 2018A cikin shirin za a ji yadda aka yi bikin al'adu na "Carnival" a birnin Köln na Jamus. A Najeriya har yanzu takaddama ba ta kare ba kan sha'anin shugabanci a hukumar inshorar lafiya da aikinta ya gaza gamsar da 'yan kasa.https://p.dw.com/p/2sXU9Talla