1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 30.08.2018

Ahmed Salisu
August 30, 2018

Cikin shirin za a ji al'umma a Jihar Kano da ke Najeriya na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu game da kaddamar da takara ta neman shugabancin kasa da tsohon gwamnan jihar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi.

https://p.dw.com/p/343BM