SiyasaShirin rana 17.08.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba08/17/2019August 17, 2019A cikin shirin za a ji cewa, Shugabar Gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta jinjina wa gwamnatin kasar Hungary, kan rawar da ta taka a gabanin sake hadewar kasashen Jamus biyu.https://p.dw.com/p/3O41cTalla