SiyasaShirin Rana 01.11.2021To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda11/01/2021November 1, 2021A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya an bankado wasu ma’aikatan gwamnati da ake zargi da mallakar gidaje 301 a babban birnin kasar Abuja, batun da ya jefa shakku cikin zukatan al'umma kan yaki da rashawa da gwamnati ke yi.https://p.dw.com/p/42RpdTalla