Al'aduAbu Namu: Yayin dinkin salla To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduRamatu Garba Baba GAT06/11/2019June 11, 2019Shirin ya duba al'adar yayin dinkin salla da mata ke yi a lokuttan bukukuwan salla a kasashe irin su Najeriya da Nijar, batun da amma so tari ke haifar da cece-kuce tsakanin al'umma musamman tsakanin mata da miji.https://p.dw.com/p/3KAFZTalla