Saurarin shirin yamma na 18 ga watan Janairu 2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdourahamane Hassane01/18/2016January 18, 2016Akalla wasu sojojin Nijar guda shida ne suka mutu bayan da motarsu ta taka nakiya ta kuma fashe a yankin gudu maso gabashi na jihar Diffa kan iyaka da Najeriya wanda ke fama da rikicin Boko.https://p.dw.com/p/1Hff3Talla