1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW na ran 28 ga watan Yuni 2015

Salissou BoukariJune 28, 2015

A cikin shirin za'a ji shirin nan na Ra'ayin Malumai da ya tattauna kan batun mahimmencin kafofin sadarwa na Zamani da babban taron tashar DW na GMF ya mayar da hankali a kansa, akwai kuma tarihin marigayi Dan Maraya Jos

https://p.dw.com/p/1Foiw