1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 05.06.2018

Abdullahi Tanko Bala
June 5, 2018

A cikin shirin za a ji yayin da masu rajin kare muhalli ke kira da a haramta amfani da leda saboda illar da take da shi ga muhalli gwamnatin Nijeriya ta ce ba ta da niyyar kafa dokar hana amfani da ledoji a nan kusa har sai ta samar da wata mafita tukunna ga masu amfani da ita.

https://p.dw.com/p/2yzXd