SiyasaSaurari shirin safe na DW na ran 24-09-16To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane09/24/2016September 24, 2016Kotun tsarin mulki a Gabon ta tabbatar da zaben Ali Bango Ondimba a matsayin shugaban kasa tare da yin watsi da karar da jagoran 'yan adawar kasar Jean Ping ya shigar na kalubalantar zaben.https://p.dw.com/p/1K7YbTalla