1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Safe na DW na ran 12 ga watan Yuli 2015

Salissou BoukariJuly 12, 2015

Za'aji cewa wani bengare na masu hamayya da juna a kasar Libiya, ya amince da rattaba hannu kan yarjejeniya dakatara da buda wuta. Sai dai kuma wakillan Fajir Libiya masu iko da birnin Tripoli ba su yarda su sa hannu ba.

https://p.dw.com/p/1FxPj