1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW 30.09.2016

SK2 / S02SSeptember 30, 2016

A cikin shirin za a ji cewa shugabannin Jamus da Amirka sun yi kakkausar suka kan Rasha da gwamnatin Siriya game da ci gaba da kai hari a Aleppo. A Jamus kuma gobara ta hallaka mutane biyu a wani asibiti a gabashin kasar.

https://p.dw.com/p/2Ql3R