1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 10.05.2018

Abdullahi Tanko Bala
May 10, 2018

Bayan labarun duniya za a ji 'yan jarida na fuskantar a hadari wajen dauko rahotanni a kasashen da ake yaki. kamar Siriya da Yemen da Libya. A kasar Nijar ma'aikatan kiwon lafiya na ci gaba da bincike kan cutar daji na mahaifa domin ceto rayuwar mata daga cutar.

https://p.dw.com/p/2xTVu