A cikin shirin bayan kun sha labarun duniya, muna dauke da shirin Afirka a mako inda muke kawo muku muhimman rahotanni da suka fi daukar hankali a wannan makon mai karewa. Dubban musulmi yan kabilar Rohingya na cigaba da tserewa daga Myanmar zuwa Bangladesh domin tsira da rayuwarsu.