SiyasaSaurari shirin rana na DW na 20-10-17To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane10/20/2017October 20, 2017Hukumar zaben Liberiya ta sanar da sakamakon karshe na zaben shugaban kasar na makon jiya ta kuma sanar da cewa a ranar bakwai ga watan gobe za a fafata a tsakanin 'yan takara biyu dake neman kujerar shugaban kasar.https://p.dw.com/p/2mGzATalla