1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 21.01.2017

January 21, 2017

A cikin shirin za a ji shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce yi imani za a sami daidaito tsakanin kasashen Turai da sabon shugaban Amurka Donald Trump kan wasu muhimman batutuwa da suka hada da kasuwanci da sashin tsaro.

https://p.dw.com/p/2WBd7