1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 02.08.2017

August 2, 2017

A cikin shirin bayan labarun duniya za'a ji cewa kasar Jamus wadda ta yi fice wajen kera motoci a duniya ta na shirin shiga gaban takwarorinta na kasashen Turai wajen kare muhalli a wani mataki na dakile yawan motoci masu amfani da makamashin gas ko kuma Diesel,

https://p.dw.com/p/2hazI