1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 7-02-2016

Gazali Abdou TasawaFebruary 7, 2016

A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa kasar Tunusiya ta sanar da kammala aiki gina shingen tsaro kan iyakarta da kasar Libiya a wani mataki na kare kanta daga hare-haren 'yan ta'adda

https://p.dw.com/p/1HrFA