1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 31-05-2017

Gazali Abdou Tasawa
May 31, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa dangantaka na kara tsami tsakanin Jamus da Amirka bayan da Trump ya zargi Jamus da ha'intar kasar shi a huldar cinikayya, da kuma kin zuba kudaden da suka dace ga Kungiyar NATO

https://p.dw.com/p/2dsXh