1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 25-11-2015

Gazali Abdou TasawaNovember 25, 2015

Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa aikin hakar man Fetur a yankin NDelta na Najeriya na ci gaba da gurbata muhalli a dai dai lokacin da kasashen duniya ke shirin gudanar da babban taron muhalli na duniya a Paris

https://p.dw.com/p/1HCdg