SiyasaRasha za ta taimaka wa Afirka ta fuskar tattalin arzikiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane10/23/2019October 23, 2019Shugabannin kasashe da kwararru a fannin kasuwanci na Afirka na taron yini biyu a birnin Sochi na Rasha, wanda ke da nufin kulla alaka kan muhimman batutuwa tsakanin Rasha da kasashen Afirka.https://p.dw.com/p/3RntdTalla