TarihiOba Ewuare: Sarkin Tagulla na birnin BeninTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoTarihiGwendolin Hilse MAB/MNA09/24/2020September 24, 2020Fiye da karni biyar bayan sarautarsa, gadon da Oba Ewuare ya bari na nan daram-dakau a cikin garin Benin. Ana tunawa da karfin ikonsa da kuma habaka fasahar sarrafa tagulla da ake cin amfani har yanzu.https://p.dw.com/p/3ixbqTalla