1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

NLC na adawa da yunkurin kafa sabon tsarin albashi

Uwais Abubakar Idris MAB
March 10, 2021

'Ya'yan kungiyar kodagon Najeriya NLC sun gudanar da zanga-zangar lumana a Abuja bisa zargin yunkurin da majalisar dokokin kasar ke yi na sauya tsarin karin albashi ya koma karkashin jihohi daga hannun gwamnatin tarayya

https://p.dw.com/p/3qRKQ