SiyasaNajeriya:'Yan sanda na fafutukar farautar masu satar mutaneTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane04/03/2019April 3, 2019A Najeriya jama'a da dama sun gwamace daukar jirgin kasa a maimakon yin tafiya a cikin mota sakamakon yadda masu sata da yin garkuwa da mutane ke tare hanyoyin mota tsakanin Kaduna zuwa Abuja da kuma wasu wuraran. https://p.dw.com/p/3GBtHTalla