You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Me ke asalin sunan "Kanon Dabo"
Shirin Amsoshin Takardunku ya duba dalilin da ya sa ake kiran birnin Kano da ke arewacin Najeriya da sunan Kanon Dabo Tunbin Gwiwa
Anthony Joshua ya farfado da karfin gwiwa
Wasanni: Real Madrid ta yi wa Valladolid cin kacar tsohon keke, Bayern Munich ta doke Dortmund 4 da 2 a Bundesliga
Shirin Safe
Shirin ya kunshi yadda fulani makiyaya ke kokawa da yadda hukumomin jihar Anmbra ta Najeriya ke hana su watayawa da dabbobinsu a jihar. A Nijar kafofin watsa labarai masu zaman kansu ne ke taka dokokin tallace-tallace musamman na magungunan gargajiya.
Kokarin neman sasanta rikicin jam'iyyar PDP
Bayan share tsawo na lokaci cikin mummunan rikici, jam'iyyar PDP ta adawa ta dau hanyar sulhunta.
Sasanta rikicin jam'iyyar PDP
Jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya ta dau hanyar shawo kan matsalolin da suka hanata rawar gaban hantsi a siyasar kasar.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya jam'iyyar adawa ta PDP ta dauki hanyar dinke rikicin cikin gida da ya kunno mata, a Nijar sabin membobin hukumar koli mai kula da kafafen sadarwar kasar watau CSC sun sha rantsuwar kama aiki.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji martanin 'yan Nijar kan matakin gwamnatin Jamus ta na amincewa da aika karin sojoji domin bai wa sojojin kasar horo a fannin yaki da ta’addanci, a Amurka tsohon shugaban kasar Donald Trump na daf da zama tsohon shugaban Amurka na farko da doka za ta buga bisa aikata babban laifi.
Rayuwar 'yan takara bayan faduwa a zabe
Yan takarar da suka yi nasara a zabukan da suka gabata a Najeriya na ci gaba da murnar samun galaba, amma wani hali wadanda suka sha kaye a zaben ke ciki?
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Kotun kasa da kasa ta yi watsi da bukatar Iran ta cire kudadenta da Amurka ta rike, Kasashen EU sun cimma matsaya ta ninka yin anfani da makamashin da ake sabuntawa nan da zuwa shekarar 2030.
Najeriya: Martani kan karin albashi ga ma'aikata
Martanin kungiyar kwadagon Najeriya kan karin albshi
Kwankwaso ya yi watsi da batun yin katsalandan
Kwankwaso ya yi watsi da zargin da ake ma sa na son yin katsalandan a sha'anin shugabancin Kano.
Hira da Injiniya Rabiu Kwankwaso
An zargi Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso da neman yin katsalandan a shugabancin Kano
Buhari ya shawarci Tinubu ya kara wa ma'aikata albashi
Gwamnati mai barin gado a Najeriya ta shawarci sabuwar gwamnati da ta kara wa ma'aikata albashi.
Shirin Safe
Shirin na dauke da labaran duniya da rahotanni ciki har da darussan da 'yan siyasa da ba su sami damar yin nasara a zaben ba suka dauka a Najeriya.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi akruwar damuwa kan bambancin kabila da na addini da ake gani a Najeriya, abin da manya ke gargadi kan hadarinsu. 'Yan Nijar na farin ciki da ci gaba da ake tsakanin kasarsu da Mali wanda ke taimaka wa yaki da ta'addanci. Benjamin Netanyahu na Isra'ila kuwa na fuskantar bore ne daga 'yan kasar.
Amsoshin Takardunku
Ko kun san tarihin jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya? Shirin Amsoshin Takardunku.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Mataimakiyar shugaban Amirka Kamala Harris ta isa kasar Ghana a matakin farko na ziyarar da ta fara a wasu kasashen Afirka, Ukraine ta bukaci kwamitin sulhu na MDD da ya yi zaman gaggawa kan shirin Rasha na aike da makaman nukiliya Belarus.
Shirin Rana
Gwamnatin Kenya ta haramta gudanar da zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Madugun adawan kasar indiya Rahul Gandhi ya rasa kujerarsa ta majalisa bayan yanke masa hukuncin zaman gidan kaso, Shugaban kasar Brazil Lula zai fara ziyara a Chaina don tattauna huldar kasuwanci da kuma yakin Ukraine.
Matsalar bazuwar makamai a yankin tafkin Chadi
Gwamnati ta bayyana damuwa a kan yaduwar kananan makamai a tsakanin jama'a.
Shirin Yamma
A cikin shrin za a ji cewa: Bakin haure 34 sun yi batan dabo yayin da jirgin ruwansu ya nutse a teku, Gagarumar gobara ta tashi a Spaniya kuma tana ci gaba da bazuwa izuwa Gabashin kasar.
Shirin Rana
Ranar yaki da cutar tarin-fuka ta duniya, sannan ana ci gaba da zanga-zanga a Faransa sakamakon kara yawan shekaru da mutum zai yi a bakin aiki kafin yin ritaya.
Gaskiyar Magana: Yadda al'umma za ta rabauta a watan azumi
A wannan makon mun tattauna ne kan ayyukan da suka kamata mata da matasa su himmatu da su domin samun dumbin ladar da watan Azumi ke kunshe da su. Mun tattauna da Sheikh Halliru Maraya, Malamin addinin Islama a Kaduna da kuma Malama Juwairiyya Usman Suleiman, ita Malama da ke ilimantar da jama'a a jihar Bauchi a Najeriya.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi yunkurin taimaka wa gajiyayyu da gwamnati ke yi a Najeriya. A Nijar talakawa ne ke kokawa da tsadar rayuwa da ake ciki musamman cikin watan Azumi. Masana sun ce maganin manyan matsalolin da ke damun Afirka ta Yamma na a tsakanin kasashen.
Mahawara kan lafiyar Tinubu
Yan Najeriya na mahawara kan ziyarar da zababben shugaban kasar Bola Tinubu ke shirin yi a Turai.
Mahawara ta barke kan lafiyan Tinubu
Zababben shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya shirya wata ziyara a kasashen Turai in da tuni batun ya haifar da mahawara a kasar.
Zaben gwamnonin Najeriya na 2023
Zaben gwamnonin Najeriya ya bar baya da kura a wasu sassan kasar.
Shirin Yamma
Shugabannin kungiyar kasashen Tarayyar Turai sun amince da shirin taimakon kasar Ukraine da makamai.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji tarin kalubalen da ke jiran sabon gwamnan jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, a Nijar an buda taron masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro na kungiyar Liptako Gourma.
Tinubu ya musanta labarin rashin lafiyarsa
Zababben shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya musanta labarin da ake yadawa game da koshin lafiyarsa.
Shirin Safe
A ciki akwai kokari da zababben shugaban Najeriya Bola Tinubu ke yi na sasanta 'yan kasar bayan zabe. An shawarci Musulmi kan abubuwan da suka dace su ba da karfi a kai yayin da aka fara Azumin Ramadana a wannan Laraba. A Nijar taro ne aka yi kan bunkasa samar da abinci.
Saurari shirin yamma
Tawagar malaman addinin musulmin da na kirista sun ja hankalin 'yan kasuiwa kan muhimmancin saukaka farashi.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya in da aka sanya dokar takaita zirga-zirga saboda rikicin da ya biyo bayan bayyana sakamakon zaben gwamna.
Alex Titto na LP ya lashe zaben Abia
Dan takarar kujerar gwamna a jam'iyyar Labour Alex Titto ya lashe zaben jihar Abia da ke kudancin Najeriya.
Magance matsalar ruwa na bukatar hada karfi
Rashin ruwa na barazana ga yanayin zamantakewar mutane, muhalli da samar da abinci a Najeriya.
Magance matsalar ruwa na bukatar hada karfi
Rashin ruwa na barazana ga yanayin zamantakewar mutane, muhalli da ma samar da abinci a Najeriya.
Dan takarar PDP ya kalubalanci zaben Najeriya
Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP mai adawa ya kalubalanci ya kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasa.
Shirin Yamma
A wannan Talata Firaminista Fumio Kishida na kasar Japan ya kai ziyarar ba zata zuwa birnin Kiev na kasar Ukraine.
Shirin Rana
A cikin shirin za ji cewa jam'iyyar PDP mai adawa a Zamfara ta kwace mulki daga hannun APC, bayan da hukumar zaben jihar ta ayyana Dauda Lawan Dare a matsayin wanda zai dafa madafan iko. Masu sa ido a zaben gwamnonin Najeriya sun koka kan abinda suka kira ba wa masu zabe na toshiyar baki don sayen kuri’u a yayin zaben da ya gabata
An kalubalanci sakamakon zaben Najeriya
A hukumance Peter Obi ya kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasa na Najeriya da jam'iyyar APC ta lashe.
Shirin Yamma: 20-03-23
Shirin Yamma: 20-03-23
Shirin Safe
A cikin shirin a ji cewa INEC ta bayyana Abba kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe kujerar gwamnan Kano, Kungiyar tarrayar Turai na shirin sake ba wa Ukraine tallafin kayan yaki da kudinsu ya kai biliyan biyu na Yuro.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi rahotannin al'amuran da suka wakana a zaben jihohi da aka kammala a Najeriya, wanda ake dakon abin da ya haifar a galibin sassan kasar.
Shirin Rana
Shiri ne na musanman kan zaben gwamnonin da na 'yan majalisun jihohin Najeriya na 2023
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji yadda ake tattara sakamakon zaben gwamnoni da na 'yan majalisun jihohin Najeriya.
Shirin Yamma
Moscow da Kiev sun amince da sabunta yerjejeniyar fitar da abinci daga Ukraine, Gagarumar gobara ta tashi a kasuwar kayan marmari ta Gamboru da ke Maiduguri a Najeriya.
Ana jiran sanin yadda zabe ya kaya a jihohin Najeriya
Bayan kammala zaben jihohi a Najeriya an fara harhada sakamako daga sassan kasar. A ranar Asabar ne dai yi zaben jihohi.
Zaben gwamnoni a jihohi 28 cikin 36 na Najeriya
'Yan Najeriya sun fita rumfunan zabe domin kada kuru'a a zaben gwamnonin jihohi a kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin, za a ji yadda al'umma suka fara fita rumfunan zabe tare da shirin kada kuru'a a zaben gwamnoni da kuma 'yan majalisar dokokin jihohi a Najeriya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya Tinubu ya yi watsi da batun kafa gwamnatin hadin kan kasa da 'yan adawa ke fata, a Nijar Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya kammala ziyarar aiki da ya kai kasar.
Shafin da ya wuce
Shafi 31 daga 200
Shafi na gaba