1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya za ta kara yawan sojoji a Zamfara

Ubale Musa(YB)April 4, 2018

Gwamnatin Najeriya ta yanke shawarar jibge sojoji sannan kuma da cefane na makamai na kusan dalar Amirka miliyan dubu daya domin tunkarar kalubalen da ke fuskantar sassa na kasar.

https://p.dw.com/p/2vUzJ