SiyasaNajeriya: 'Yan matan Dapchi sun tsiraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin (HON) Internet03/21/2018March 21, 2018A garin Dapchi na karamar hukumar Bursari cikin jihar Yobe da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, al'umma na cikin farin ciki da jin dadi bayan da aka dawo da 'yan mata sama da 100 'yan makarantar sakandaren Dapchi da 'yan bindiga suka sace.https://p.dw.com/p/2uhNLTalla