SiyasaNajeriya ta tsaurara tsaro a iyakartaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMansur Bala Bello MA08/23/2019August 23, 2019'Yan kasuwa a Najeriya, na kokawa kan wani matakin da suke zargin mahukunta ne suka dauka dangane da rufe iyakar kasar da wasu kasashe makwabta, abin kuma da ke shafar harkokinsu na kasuwanci.https://p.dw.com/p/3OOtCTalla