SiyasaNajeriya na son yin afuwa ga masu halin beraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris06/29/2017June 29, 2017Wani kudurin da ke gaban majalisar wakilan Najeriya ya tanadi yafe wa mutanen da suka saci kudin kasa laifinsu muddin suka dawo da shi. Sai dai wannan mataki na shan suka duk da kudin da zai shigar aljuhun gwamnati.https://p.dw.com/p/2fdHjTalla