SiyasaNajeriya: Muhawara kan bukatar sauya hafsoshin sojaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa02/19/2020February 19, 2020A Najeriya a yayin da ake ci gaba da fuskantar matsalar rashin tsaro a kasar, gwamnatin ta ce ba ta da niyyar sauya manyan hafsoshin tsaro akasin bukatar majalisun kasar da ma wasu 'yan kasar ta Najeriya.https://p.dw.com/p/3Y10BTalla