SiyasaNajeriya: Majalisa ta amince da kasafin 2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris05/11/2017May 11, 2017‘Yan majlisun dokokin Najeriya sun amince da kasafin wannan shekara ta 2017 na sama da Naira tirliyan bakwai da digo hudu, bayan fuskantar jinkiri, inda a karon farko majalisar da kanta ta fitar da kasafin kudinta. https://p.dw.com/p/2cpAfTalla