SiyasaMauritius: Shekaru 50 da samun 'yanciTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal03/12/2018March 12, 2018Tsibirin Mauritius na bukukuwan cika shekaru 50 da samun 'yanci daga Turawan mulkin mallaka na Birtaniya, a dai-dai lokacin da shugabar kasar ke fuskantar barazanar rasa kujerarta sakamakon zargin cin hanci da rashawa.https://p.dw.com/p/2uAA2Talla