Matsalar man fetir ta ta'azzara a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUwais Abubakar Idriss12/21/2015December 21, 2015A dai dai lokacin da ake shiga jajibirin hutu na bikin Krismati, karancin man fetir ya kara munana a sassa da dama na Najeriya tare da haifar da matsalolin zirga-zirga.https://p.dw.com/p/1HRBBTalla